Rachel Oniga
Rachel Oniga (haihuwa Mayu 23, 1957 – 30 ga Yuli, 2021) ta kasance yar'fim din Najeriya ce kuma yar'fim.[1]
Rachel Oniga | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Racheal Oniga |
Haihuwa | Ebute Metta, 23 Mayu 1957 |
ƙasa | Najeriya |
Mutuwa | Lagos, 30 ga Yuli, 2021 |
Yanayin mutuwa |
Sababi na ainihi (Zazzabin Rawaya Zazzaɓin cizon Sauro gudawa) |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim |
Farkon rayuwa da aiki
gyara sasheOniga yar'asalin Eku ce, Jihar Delta a Nigeria, An haife ta a 23 Mayun 1957 a Ebutte Metta, Jihar Lagos.[2] Ta fara aikin shirin fim ne a 1993, jim kadan bayan fitowarta daga gidan miji.[3] Ta yi gajeren aiki a Ascoline Nigeria Limited, wani kamfanin Dutch Consultant kafin farawan ta fim na farko wato Onome da farkon fim din Yarbanci na Owo Blow.[4] A tsawon shekaru, ta fito a shahararrun fina-finan Najeriya kamar Sango, fim din da Wale Ogunyemi ya rubuta, shiri da tsarawa Obafemi Lasode[5] da fina-finan Wale Adenuga na talebiji wato Super story.
Rayuwarta
gyara sasheRachael ta zamanto kaka a sanda yar'ta Georgia ta haihu.[6]
Fina-finai
gyara sashe- Sango (1997)
- Out of Bounds (1997)
- Owo Blow (1997)
- Passion of Mind (2004)
- Power Of Sin,
- Restless Mind
- Doctor Bello (2013)
- 30 Days in Atlanta (2014)
- [The Royal Hibiscus Hotel] (2017)
- Power of 1 (2018)
- The Wedding Party
Manazarta
gyara sashe- ↑ "My Late Husband Abandoned Me For Another WomanRachael Oniga Laments - nigeriafilms.com". nigeriafilms.com. Archived from the original on 20 January 2015. Retrieved 20 January 2015.
- ↑ BOLDWIN ANUGWARA. "I'll never marry except... – Rachael Oniga - Newswatch Times". Newswatch Times. Archived from the original on 20 January 2015. Retrieved 20 January 2015.
- ↑ "Rachael Oniga:How strange woman hijacked my husband". The Sun Newspaper. Retrieved 20 January 2015.
- ↑ "I was a tomboy –Rachael Oniga". Daily Independent, Nigerian Newspaper. Archived from the original on 20 January 2015. Retrieved 20 January 2015.
- ↑ "Africultures - Fiche film : Sango". africultures.com. Retrieved 20 January 2015.
- ↑ Dayo Showemimo. "Veteran actress, Rachael Oniga, becomes grandmother". Nigerian Entertainment Today. Retrieved March 29, 2015.