Komoros
Komoros ko Kungiyar Komoros (da harshen Komoros: Komori ko Udzima wa Komori, da Faransanci: Comores ko Union des Comores, da Larabci: لاتحاد القمري), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Komoros na da eyaka da Tanzania daga kudu maso yabashie, Mozambique da Arewa maso yamma, Komoros yana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 1,659; kungiyar tsiburai ce. Komoros yana da yawan jama'a 850,886, bisa ga jimillar Babban birnin Komoros, Moroni ne.
Komoros | |||||
---|---|---|---|---|---|
Union des Comores (fr) الاتحاد القمري (ar) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Udzima wa ya Masiwa (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Unité – Solidarité – Développement» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Moroni | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 902,348 (2022) | ||||
• Yawan mutane | 443.63 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Comorian (en) Larabci Faransanci | ||||
Addini | Musulunci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Gabashin Afirka | ||||
Yawan fili | 2,034 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Dutsen Karthala (2,361 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Indiya (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da |
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Federal Islamic Republic of the Comoros (en) | ||||
Ƙirƙira |
6 ga Yuli, 1975 23 Disamba 2001 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | Jamhuriyar Tarayya | ||||
Gangar majalisa | Assembly of the Union of the Comoros (en) | ||||
• President of Comoros (en) | Azali Assoumani (mul) (2016) | ||||
• President of Comoros (en) | Azali Assoumani (mul) (26 Mayu 2016) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 1,296,089,479 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Comoran Franc | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .km (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +269 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 17 (en) , 18 (en) da 772-03-73 (en) | ||||
Lambar ƙasa | KM | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | beit-salam.km |
Shugaban kasar Komoros Azali Assoumani ne.
Komoros ya samu yancin kanta ne daga kasar Faransa [1]
Hotuna
gyara sashe-
taswirar komoros
-
komoros Hatimi na Comoros
-
Tutar kasar
-
comoros Fareti, Comoros
-
Majami'a a Anjouan, Comoros
-
Masallacin Mitsoudje
-
Birnin Moroni, Comoros
-
Tsibirin Anjouan, Comoros
-
Abinci daga tsibirin Comoros
-
Murnar Ranar samun yanci kai a kasar, biyo bayan zagayowar ranar.
-
Wani filin wasan ƙwallon kwando a kasar
-
Gran Comore landscape
-
Dhow
-
Hoton Comoros kenan daga sama, wanda aka dauka da na'urar daukar hoto a watan Afrilu, 2002
Manazarta
gyara sashe
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |