Indiyanci
Indiyanci | |
---|---|
natural language (en) , modern language (en) da common language (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Western Hindi (en) |
Suna a harshen gida | ہندوستانی da हिन्दुस्तानी |
Indigenous to (en) | Pakistan da Delhi |
Linguistic typology (en) | subject–object–verb (en) , syllabic language (en) da fusional language (en) |
Has grammatical case (en) | obliquus in Hindi (en) |
Has grammatical gender (en) | feminine (en) da masculine (en) |
Tsarin rubutu | Devanagari (en) , Urdu orthography (en) , Kaithi (en) da Informal Roman Urdu (en) |
Language regulatory body (en) | Central Hindi Directorate (en) |
Entry in abbreviations table (en) | H., ਹਿੰ., ہ da ҳ. |
Related property (en) | Urdu Lughat ID (en) |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Indiyanci Hindi, हिन्दी, harshe ne da akafi yin amfani da shi a kasar Indiya. Shine harshe na biyar mafi girma a duniya da masu ji miliyar 182 a kididdigar 1998. Ana amfani da salon rubutu na Devanāgarī Brahmi.Anfi yin nagana, rubutu da gane harshen Indiyanci a Arewacin Indiya da kuma wasu sassa na kasar ya Indiya. A shekarar 1997, wani bincike ya tabbatar da kaso 45% na mutanen Indiya na jin Indiyanci. Ainahin Indiyancin da aka sani shine na Hindustani. Ya dauko kalmomin shi ne daga harshen Dravidiyan na Kudancin Indiya, da kuma harshen Fashiya, Larabci, Turkanci, Turanci da Harshen Fotugal. Harshen Indiyancin Hindustani yaso yazo daya da Harshen Urdu, harshen gudanarwar gwamnati a kasar Fakistan; babban bambancin shine Urdu da haruffan Larabci ake rubuta shi. Urdu da Indiyanci duka suna daukar kansu a matsayin yare daya har zuwa lokacin da aka raba Indiya da Fakistan.
Nau'in yare
[gyara sashe | gyara masomin]Hindi da hausa
Harshe
[gyara sashe | gyara masomin]Rubutu
[gyara sashe | gyara masomin]-
Bangon littafin Nahawun yaren
-
Samfurin rubutun
-
Haruffan yaran Indiya
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]Maza
[gyara sashe | gyara masomin]-
Mai bauta a kasar India a Majami'a
-
Yan wasan kwaikwayo na kwalliya
-
Mai hada tukwane da laka
-
Wani tsoho dan kasar Indiya
-
Rajapogal yana magana a gaban mutane sama da 25,000 a Janadesh a shekaran 2007
Mata
[gyara sashe | gyara masomin]-
Yarinya a kasar India a Jihar Madhya Pradesh
-
Iyaye mata a garin Umaria
-
Meera Shankar kenan a taran jama'a a Amurka
-
Tsohuwa yar Garhwali a Rishikesh
-
Shigan Al'ada a kabilar Rajasthan
-
Budurwa kuma musulma yar Jaisalmer