Elon Musk
Elon Reeve Musk[1][2] FRS ( /I l ɒ n / EE -lon . An Haife shi a ranar 28 ga watan Yuni, a shekara ta [1971], ya kasance shahararren dan kasuwa kuma mai sanya hannun jari.[3] Shi ne wanda ya kafa, kuma shugaban injiniyoyi (CEO) na SpaceX, [lower-alpha 1] Shugaba, kuma mai tsara kaya a kamfanin Tesla, Inc. Shine wanda ya kafa kamfanin The Boring Company (TBC); kuma tare da shi ne aka kafa Neuralink da OpenAI. Haka zalika, shi ne shugaban gidauniyar Musk Foundation; kuma shi ne jagora (CEO) kuma mamallakin Twitter, Inc. Musk ya kasance wanda ya fi kowa kudi a duniya, dangane da kiyasin Bloomberg Billionaires Index da kuma jerin shahararrun masu kudi na mujallar Forbes,[6][7] da kimanin kudi dala biliyan $174 ya zuwa ranar 11 ga watan Nuwanban, 2022.[8][9][10]
Tarihin Rayuwa
An haifi Musk a Pretoria, South Africa kuma ya taso a can. Ya halarci Jami'ar Pretoria kafin ya yi kaura zuwa kasar Canada a shekara ta 2017, inda kuma ya samu shaidar zama dan kasa ta hanyar mahaifiyarsa. Ya fara karatu a jami'ar Queen's University shekaru biyu bayan komawarsa can, sannan ammai tranfa zuwa Jami'ar Pennsylvania inda ya samu digiri a fannin ilimin kasuwanci da physics. Ya koma birnin Carlifornia a shekarar 1995 don karatu a Jami'ar Stanford amma daga bisani ya cigaba da hidimar kasuwanci, inda suka kafa kamfanin softwaya wato Zip2, tare da wan sa Kimbal Musk. Kamfanin Compaq ta siye wannan software akan kudi dala miliyan $307 a shekarar 1999. Haka zalika a wannan shekara ne Musk suka kafa wani banki na yanar gizo, wacce daga bisani tayi maja da kamfanin Confinity a shekara ta 2000, inda ta zamo kamfanin PayPal. Kamfanin eBay ta siye Paypal a shekara ta 2002 akan kudi dala biliyan $1.5.[1][11]
Manazarta
- ↑ 1.0 1.1 https://www.marketwatch.com/story/ibm-pulls-ads-from-x-after-elon-musks-incendiary-comments-over-white-pride-e69fe7b4
- ↑ https://www.nbcnews.com/tech/tech-news/elon-musk-s-neuralink-puts-computer-chips-pigs-brains-bid-n1238782
- ↑ * "Inside Elon Musk's Humanitarian Efforts". March 15, 2018.
- Curtis, Sophie (November 10, 2014). "Elon Musk 'to launch fleet of internet satellites'". The Daily Telegraph. London. Retrieved June 23, 2015.
Elon Musk, inventor and business magnate
- Morris, Chris (2015-11-14). "Elon Musk's 10 greatest inventions changing the world". CNBC (in Turanci). Retrieved 2021-04-23.
- Vance, Ashlee (September 13, 2012). "Elon Musk, the 21st Century Industrialist". Bloomberg BusinessWeek. Archived from the original on March 15, 2021. Retrieved June 23, 2015.
- Glanville, Paul. "Engineer in Focus: Elon Musk". American Society of Mechanical Engineers. Archived from the original on November 19, 2018. Retrieved May 5, 2020.
- Curtis, Sophie (November 10, 2014). "Elon Musk 'to launch fleet of internet satellites'". The Daily Telegraph. London. Retrieved June 23, 2015.
- ↑ LaMonica, Martin (September 2009). "Tesla Motors founders: Now there are five". CNET. Retrieved April 17, 2020.
Tesla Motors and co-founder Martin Eberhard announced an agreement over who can claim to be a founder of the company on Monday.
- ↑ Schwartz, Ariel (September 21, 2009). "Tesla Lawsuit Drama Ends as Five Company Founders Emerge". Fast Company. Retrieved April 14, 2020.
Eberhard and Musk have reached a rather unexpected resolution–instead of agreeing to share the title of "founder", the pair has designated five people as company founders, including Musk, Eberhard, JB Straubel, Mark Tarpenning, and Ian Wright.
- ↑ "Bloomberg Billionaires Index". Bloomberg L.P. Retrieved June 5, 2022.
- ↑ "Real Time Billionaires". Forbes. Retrieved June 5, 2022.
- ↑ "Elon Musk". Bloomberg: Elon Musk net worth.
- ↑ https://www.cnn.com/2022/10/11/business/elon-musk-ian-bremmer-putin-ukraine-intl-hnk/index.html
- ↑ https://www.cnbc.com/2022/04/27/elon-musk-wins-shareholder-lawsuit-over-the-companys-2point6-billion-solarcity-acquisition.html
- ↑ https://web.archive.org/web/20200803182502/https://www.theverge.com/2017/3/27/15077864/elon-musk-neuralink-brain-computer-interface-ai-cyborgs
Hanyoyin waje
- Appearances
- Elon Musk on IMDb
- Elon Musk </img>
- Elon Musk on Twitter </img>
- Bayanin Forbes
Cite error: <ref>
tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/>
tag was found