Hyderabad
Appearance
Hyderabad | |||||
---|---|---|---|---|---|
హైదరాబాదు (te) | |||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | Sayyadina Aliyu | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Jihar Indiya | Telangana | ||||
District of India (en) | Hyderabad district (en) | ||||
Babban birnin |
Telangana (2014–)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 9,305,000 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 14,315.38 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 798,091 (2011) | ||||
Harshen gwamnati |
Talgu Urdu Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 650 km² | ||||
Altitude (en) | 505 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Wanda ya samar | Muhammad Quli Qutb Shah (en) | ||||
Ƙirƙira | 1592 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 500001 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 040 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | ghmc.gov.in |
Hyderabad (lafazi: /haiderabad/) birni ne, da ke a jihar Telangana, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar Telangana. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimillar mutane miliyan takwas. An gina birnin Hyderabad a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issa.
Hotuna
-
Residential Building, Hyderabad
-
Buddha statue
-
Admin Front side GNITS Hyderabad
-
Mindspace underpass Raidurg, Hyderabad