Kura
Appearance
Kura | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | jihar Kano | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 206 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Kura Ƙaramar hukuma ce dake a Jihar Kano Najeriya. Hedikwatarta tana a cikin garin Kura sannan Kura ƙaramar hukama ce wacce ta ƙunshi makiyaya da manoma. Lambar akwatin gidan wayarta ita ce 711.[1]
Tarihi
Mutane
Girma
Bibiliyo
Hotuna
Manazarta
- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2012-11-26. Retrieved 2009-10-20.