Wikipedia:Admin
Appearance
Wikipedia nada ma'aikata na musamman da suke kula da sarrafa kwamfuta wajen tafiyar da tsare-tsare na shafin. Sudai wadannan ma'aikatan wikipedia ta zabesu ne sabo da ta yarda dasu. To amma hakan ba wai yana nufin cewar su ma'aikan na wikipedia sunfi kowa bane.
Admin
A~Z
- Anasskoko (Magana)
- Em-mustapha - (Magana)
- Gwanki - (Magana)
- Uncle Bash - (Magana)
Tsaffin Admin
A~Z