Jump to content

Itofiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 08:16, 16 ga Augusta, 2009 daga BOT-Superzerocool (hira | gudummuwa) (robot Modifying: jbo:itiopias)

Jamhuriyar Ethiopia (h )
baban birne Addis Ababa
yaren kasa Amhara
tsarin kasa Jamhuriya
shugaban kasa Girma Wolde-Giorgis
fri minister Meles Zenawi Asres
samun inci kasa ausata 1944
fadin kasa 1 127 127 km²
ruwa % 0,7 %
yawan mutanen kasar
78 254 090 (2008)
70 loj./km²
wurin da mutane suke da zama 50/km2
kudin da yake shiga kasa a shikara 84.299$ mliar
kudin da mutun daya yake samu a shikara 1120$
kudin kasa Birr
banbancin lukaci +3 (UTC)
rane +3 (UTC)
ISO-3166 (yanar gizo) .et
lambar wayar taraho ta kasa da kasa +251
a'dinin kasareligii krista (57,7%), musulici (30,4%)

Jamhuriyat Ethiopia dayaransu wannan sunan ethiopia ne da yaren su amhare( ኢትዮጵያ ) ada ansanta da habashatanada tarihime tsauw da samun incin kanta ,turawan mulkin mallaka busumamaye ta ba har zuwa shikara ta 1936 se sojojin Itali suka fada cikin Ethiopia amma 'yan Ethiopia suka yi taran dange da sojojin Britabiya suka kori sojojin Itali a shikara ta 19841 amma batasamu incin kanta ba he da anjila ethiop yasa hannu a shikara ta 1944

Tarihi


a cikin karne na bawai kamon haifuwar anabe Issa habashawa sun musu masarawta Aksum a gefan kugin maliya baban birnita Aksum a yanzu ansanta da Eritrea kuma a shikara ta 500 kamin haifuwa annabi Issa manuma da 'yan kasuwanci da suka zo daga kasashin larabawa suka hadu suka yi musu yare daya kuma suka daidai ta rubutun su , a tsakiyar karne na hudu se sarki Izana ya shiga tare da 'yan cerci ta misra , a karne na bakwai bayan haifuwar annabe issa kugin maliya yazama ahanun musulme , se Aksum ta rasa kasuwancin ta da alagar ta da taikun India, a karne na goma se masarautar Aksum ta ryguje tazama tare da wane cerci na Ethiopia a shikara ta 800 bayan haifuwar annabi Issa manoma suka kama biya inshura ga gwamnato kuma suna gina curci curcin da suka fadi har yanzo da sauran su , ada Ethiopia ma'nata konanar foska ko bakar foska


habasha da musulimci



kasar habasha ita ci kasa ta farko da ta kare musulmin farko da su ka tsira daga arnawan maka do da kyakyawar dankantakar da take tsakanin musulme da habasha a zamanin manzon allah amma ta suma wargajiwa tsakanin habasha da kasashin musulimci a zamanin Umar dan khtab yardar allah ga reshi , a wannan lukacin habashawa suka yi ruwan bamabai a tashar jirgin ruwa tajida ( kasar sudiya ) abin da yasa musulme suka maida martane .

A shikara ta 83 ta hijira musulme suka kama wane birne a kusa da habasha dan su ringa lura bda habashawa , a shikara ta 1510 bayab haifuwar annabi Issa sarauniyar habasha ta aika manzo na musannan zuwa ga aiman wail sarkin Burtugal dan saboda ya ci musulme da yaki a taikun Indiya tane me hadin kai daga wajinshi dan yaturumata da sojoji tayaki maka se yayada da maganarta ya turumata sojoje masu don bin yawa ko da haka musulme sun ci su da yaki sun kashe musu baban habsan sojojin su , amma do da haka musulme basusamu dama ba sun shiga habasha ba

Musulimci


  • 40% kirista
  • 45% musulimci
  • 10% brutustan
  • 5% yahudawa da wa'yanda basoda a'dine


kasashin da suke makutantaka dajihuhin Ethiopia


Ethiopia tana daya daga cikin kasashi da suke gabascin afrika tana makutantaka da kasashi biyar sune :-

Jihuhin kasar

Bizunga ya Itiopia.
Bizunga ya Itiopia.

kuma tanada jihuhi goma sha daya ko waci jiha da sunan kabila mafe yawa sone:-

game da haka sunada bine biyu na masamman yaren amhari sune Adis ababa da dira dawa