Jump to content

Ghana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 17:02, 25 ga Yuli, 2024 daga BnHamid (hira | gudummuwa) (+Image #WPWP #WPWPHA)
Ghana
Ghana (ak)
Gana (dag)
Gaana (tw)
Flag of Ghana (en) Coat of arms of Ghana (en)
Flag of Ghana (en) Fassara Coat of arms of Ghana (en) Fassara


Take Allah ya albarkaci Kasarmu ta Ghana

Kirari «Freedom and Justice»
«Rhyddid a Chyfiawnder»
Suna saboda Daular Ghana
Wuri
Map
 8°02′N 1°05′W / 8.03°N 1.08°W / 8.03; -1.08

Babban birni Accra
Yawan mutane
Faɗi 32,833,031 (2021)
• Yawan mutane 137.64 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Bangare na Afirka ta Yamma, Afirka, Ƙungiyar Tattalin Arzikin Ƙasashen Afirka ta Yamma da Yankin Saharar Afirka
Yawan fili 238,535 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tekun Atalanta
Wuri mafi tsayi Mount Afadja (en) Fassara (885 m)
Wuri mafi ƙasa Tekun Guinea (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Mamayar Ghana, Kogin Zinariya (Mulkin mallaka na Birtaniyya) da British Togoland (en) Fassara
Ƙirƙira 1957
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati Dimokaradiyya
Majalisar zartarwa Gwamnatin Ghana
Gangar majalisa Majalisar Ghana
• Shugaban kasar Ghana Nana Akufo-Addo (ga Janairu, 2017)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 79,156,409,410 $ (2021)
Kuɗi Cedi na Ghana
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .gh (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +233
Lambar taimakon gaggawa 999 (en) Fassara, 191 (en) Fassara, 192 (en) Fassara da 193 (en) Fassara
Lambar ƙasa GH
Wasu abun

Yanar gizo ghana.gov.gh
Tutar Ghana.
Tambarin Ghana
kasar Ghana
wani yanki a kasar Ghana
electral commission Ghana
Nana Akufo-Addo shugaba mai ci a ksar Ghana

Ghana ko kuma Gana ko Jamhuriyar Ghana (da Turanci: Republic of Ghana), ƙasa ce da ke a nahiyar Afirka. Ghana tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 238,540. Ghana tana da yawan jama'a 27,043,093, bisa ga jimillar kidaya ta shekarar 2014. Ghana tana da iyaka da Côte d'Ivoire, Togo kuma da Burkina Faso. Babban birnin Ghana, Accra ne.

Nana Akufo-Addo ne Shugaban ƙasar tare da mataimakin sa Mahamudu Bawumia, daga shekara ta 2017.

shekarar samun ƴancin kai.

Ghana ta samu yancin kanta a shekara ta alif ɗari tara da hamsin da bakwai1957A.C, daga ƙasar Birtaniya.[1][2][3]

Kofar Black Star, Ghana

Yankunan Gwamnati

Waɗannan sune yankunan Gwamnatin ƙasar Ghana da biranen su:

Yankunan Ghana Area (km2) Babban Birnin Yanki
Yankin Ashanti 24,389 Kumasi style="text-align:center;" rowspan="10"
Yankin Brong-Ahafo 39,557 Sunyani
Yankin ta Tsakiya 9,826 Cape Coast
Yankin Gabashi 19,323 Koforidua
Yankin Greater Accra 3,245 Accra
Yankin Arewaci 70,384 Tamale
Yankin Upper East 8,842 Bolgatanga
Yankin Upper West 18,476 Wa
Yankin Volta 20,570 Ho
Yankin Yammaci 23,941 Sekondi-Takoradi

Al'adu

Manazarta

  1. https://www.britannica.com/place/Ghana
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-06-04. Retrieved 2020-06-04.
  3. https://www.bbc.com/news/world-africa-13433790


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe