Bambanci tsakanin canje-canjen "Jaridar Complete Sports"
Appearance
Content deleted Content added
No edit summary |
|||
Layi na 7 | Layi na 7 | ||
== Duba kuma == |
== Duba kuma == |
||
* [[Jaridun Nigeria|Jerin Jaridun Najeriya]] |
* [[Jaridun Nigeria|Jerin Jaridun Najeriya]] |
||
Canji na 07:44, 22 Oktoba 2022
Jaridar Complete Sports | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | sports newspaper (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Harshen amfani | Turanci |
Tarihi | |
Ƙirƙira | Disamba 1995 |
Complete Sports jaridar wasanni ce ta kasa kullum kuma tana da hedkwata a Isolo, karamar hukumar jihar Legas. An fara buga ta ne a shekarar 1995 a matsayin babbar jaridar Complete Communications Limited kuma ta kasance daya daga cikin jaridun da aka fi karantawa a Najeriya.[1] Jaridar ta fi mayar da hankali akan yan wasanni Najeriya musamman ’yan kwallon kafa na Najeriya.
Jaridar Complete Sport ta samu karbuwa a sassan Najeriya da wasu sassa na jamhuriyar Benin da Kamaru don haka ta zamo jaridar da ta zagaye yankuna yammacin Afirka.[2]