Sajjad H. Rizvi
Sajjad Hayder Rizvi hazikin masanin tarihi ne, kuma farfesa a fann tarihin ilimin Islama da ilimin addinin musulunci daga Jami'ar Exeter.
Sajjad H. Rizvi | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a |
Tarihin Rayuwa
gyara sasheRizvi ya kammala BA da MA a a fannin ilimin tarihin zamani, da kuma MPhil a karatun gabas ta Tsakiya na zamani daga Jami'ar Oxford. Ya sami digirinsa na PhD a fannin nazarin Gabas daga Jami'ar Cambridge . Rizvi ya yi aiki a matsayin malami a jami'ar Bristol kafin ya koma jami'ar Exeter, inda a yanzu ya zama malami a tarihin ilimin addinin Islama.
Ayyuka
gyara sashe- Mulla Sadra da Metaphysics: Modulation of Being [1]
- Mullā Sadrā Shīrāzī: Rayuwarsa da Ayyukansa da Tushen Falsafar Safavid
Duba kuma
gyara sashe- Mohammed Rustom
Manazarta
gyara sashe- ↑ Reviews of Mulla Sadra and Metaphysics: Modulation of Being: