Matankari
Matankari yanki karkara ne wanda yake kimanin kilomita 15 arewa da Dogon Dutsi a cikin yankin Dosso.
Matankari | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Nijar | |||
Yankin Nijar | Yankin Dosso | |||
Department of Niger (en) | Dogondoutchi (sashe) | |||
Babban birnin |
Arewa (–1906)
| |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 68,979 (2012) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Dallol Maouri (en) | |||
Altitude (en) | 227 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Matankari | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Nijar | |||
Yankin Nijar | Yankin Dosso | |||
Department of Niger (en) | Dogondoutchi (sashe) | |||
Babban birnin |
Arewa (–1906)
| |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 68,979 (2012) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Dallol Maouri (en) | |||
Altitude (en) | 227 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Labarin kasa
gyara sasheWanan garin yana a cikin kwari ne inda kuma ake noman hatsi, wake, gyada, da takoriga...
Yawan mutane
gyara sasheDaga bayanin ma'aikatar ƙididdiga ta Niger wato INS ta bayar, Matankari tanada yawan mutanen da suka kai kimanin 83 268 a inda akwai mata 42 095 maza kuma 41 173 a shekarar 2017.[1]
Gwamnati
gyara sasheMatankari babban birni ne na ƙauyen Matankari.
An kasa shi zuwa gundumomi shida; Bilawa, Bozaraoua, Danleïni, Gabass, Guébé, da Sabongari da kuma kabilar Abzinawan Ouelleminden daga Imanan (Imouhagh kel tebrante).[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 INS (2018), ANNUAIRE STATISTIQUE REGIONALE DE DOSSO, https://stat-niger.org/wp-content/uploads/2020/05/AS_Dosso_2013_2017.pdf