Bambanci tsakanin canje-canjen "Harshen Latin"
Content deleted Content added
Manazarta |
Latinanci |
||
Layi na 1
{{Databox}}
'''Harshen Latin''' ko '''Latanci''' ko '''Latinanci''' harshen nada asali ne daga [[daular Rumawa]], sabida irin girman da daular ke dashi, da kuma karfinta hakan yasa yaren zama mafi shahara a yankin da Rumawa suka mallaka musamman kasar [[Italiya]] har izuwa sauran dauloli, masana sun tabbatar da cewar yaren Latin shine ya haifar da samun yaruka kamar Italiyanci, Portuguese, [[Ispaniyanci]], [[Faransanci]], and [[Romaniyan]]. Latin, [[Harshen Girka]], da Faransanci sunada kalmomin da asalinsu daga sune a Yaren [[turanci|ingilishi]]. Musamman harshen Latanci dana Girka suke da mafi yawan kalmomin da ake amfani dasu a fannonin ilimin turanci a yau, kamar fannin [[lissafi]], [[bayoloji]], [[Kimiyya]], fannin [[magani]], da sauransu.
==Manazarta==
|