Content deleted Content added
No edit summary
No edit summary
Layi na 1
'''Namiji''' da turanci '''''man''''':, Namiji shine halitta daya daga cikin halittu biyu na yan'adam, dayan kuma itace [[mace]]. Namiji da mace suna haduwa ko ta hanyar aure kodai sanadiyar siyayyasoyayya, idan suka sadu ne suke haihuwa.