Bambanci tsakanin canje-canjen "Harshen Latin"
Content deleted Content added
mNo edit summary |
M I Idrees (hira | gudummuwa) (#WPWPHA) |
||
Layi na 1
{{Databox}}
[[File:Latin language kapheder.jpg|thumb]]
'''Harshen Latin''' ko '''Latanci''' ko '''Latinanci''' harshen nada asali ne daga [[daular Rumawa]], saboda irin girman da daular ke dashi, da kuma karfinta hakan yasa yaren ya zama mafi shahara a yankin da Rumawa suka mallaka musamman kasar [[Italiya]] wacce ke yankin turawa har izuwa sauran dauloli, masana sun tabbatar da cewar yaren Latin shine ya haifar da samun yaruka kamar Italiyanci, Portuguese, [[Ispaniyanci]], [[Faransanci]], and [[Romaniyan|Romaniyanci]]. Latin, [[Harshen Girka]], da Faransanci sunada kalmomin da asalinsu daga sune a Yaren [[turanci|ingilishi]]. Musamman harshen Latanci dana Girka suke da mafi yawan kalmomin da ake amfani dasu a fannonin ilimin turanci a yau, kamar fannin [[lissafi]], [[bayoloji]], [[Kimiyya]], fannin [[magani]], da sauransu.
|