Bambanci tsakanin canje-canjen "Harshen Latin"
Content deleted Content added
Em-mustapha (hira | gudummuwa) No edit summary Tag: Gyaran wayar hannu |
M I Idrees (hira | gudummuwa) (#WPWPHA) |
||
(7 intermediate revisions by 5 users not shown) | |||
Layi na 1
{{Databox}}
[[File:Latin language kapheder.jpg|thumb]]
'''Yaren Latin''' yana da asali ne daga [[daular Rumawa]], sabida irin girman da daular kedashi da kuma karfinta hakan yasa yaren zama mafi shahara a yankin da Rumawa suka mallaka musamman kasar [[Italiya]] har izuwa sauran dauloli, masana sun tabbatar da cewar yaren Latin shine ya haifar da samun yaruka kamar Italiyanci, Portuguese, [[Ispaniyanci]], [[Faransanci]], and [[Romaniyan]]. Latin, [[Harshen Girka]], da Faransanci sunada kalmomin da asalinsu daga sune a Yaren [[turanci|ingilishi]]. Musamman harshen Latanci dana Girka suke da mafi yawan kalmomin da ake amfani dasu a fannonin ilimin turanci a yau, kamar fannin [[lissafi]], [[bayoloji]], [[Kimiyya]], fannin [[magani]], da sauransu.▼
[[File:Konkretismus (DSC04014).jpg|thumb|Yaro Yana lissfi]]
▲'''
==Manazarta==
<references group="Allen, William Sidney (1978) [1965]. Vox Latina – a Guide to the Pronunciation of Classical Latin (2nd ed.). Cambridge: Cambridge University Press. ISBN 978-0-521-22049-1. Baldi, Philip (2002). The foundations of Latin. Berlin: Mouton de Gruyter. Bennett, Charles E. (1908). Latin Grammar. Chicago: Allyn and Bacon. ISBN 978-1-176-19706-0. Clark, Victor Selden (1900). Studies in the Latin of the Middle Ages and the Renaissance. Lancaster: The New Era Printing Company." responsive="" />
*
{{DEFAULTSORT:Latin}}
[[Category:
|